Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Dr. Khalid Aliyu: Kan goman karshe na azumin Ramadan

Wallafawa ranar:

Yanzu haka azumin watan Ramadana ya shiga goma na karshe, inda ake bukatar al’ummar Musulmi da su dukufa wajen jajircewa da ibada da kuma neman daren Lailatul Qadri. 

Wasu al'ummar Musulmi na gudanar da ibada.
Wasu al'ummar Musulmi na gudanar da ibada. REUTERS/Philippe Laurenson
Talla

Domin sanin abin da ya dace Musulmi su mayar da hankali a kai, Bashir Ibrahim Idris ya tattauna da Sakataren Kungiyar Jama’atul Nasril Islam a Najeriya, Dr. Khalid Aliyu.

Ku latsa alamar sauti domin sauraren cikakkiyar hirarsu.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.