Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Farfesa Balarabe Sani Garko kan yaduwar zazzabin Lassa a Najeriya

Wallafawa ranar:

Hukumomin kiwon lafiya a Najeriya, sun  ce a cikin watanni ukun da suka gabata, akalla mutane 142 ne suka rasa rayukansu sanadiyyar kamuwar da cutar zazzabin Lassa wadda ake dauka daga bera, kuma kawo yanzu cutar ta shafi 23 na kasar. 

Yadda wasu jami'an lafiya ke kula da marasa lafiya a daya daga cikin cibiyoyin killace masu fama da zazzabin Lassa da ke Najeriya kenan.
Yadda wasu jami'an lafiya ke kula da marasa lafiya a daya daga cikin cibiyoyin killace masu fama da zazzabin Lassa da ke Najeriya kenan. RFI/François Hume-Ferkatadji
Talla

Wannan dai na zuwa ne a daidai lokacin da wasu alkaluma ke cewa cutar dan sankarau ta kashe wasu mutanen 52 a jihohi 21 na kasar. 

To anya kuwa, hukumomin kiwon lafiya na daukar matakan da suka wajaba domin hana yaduwar wadannan cututuka a cikin kasar? tambayar kenan da Abdoulkarim Ibrahim Shikal ya yi wa Farfesa Balarabe Sani Garko na jami’ar Ahmadu Bello da ke Zaria, da ke Kadunan Najeriya. 

Shiga alamar sauti domin sauraron cikakkiyar tattaunawar.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.