Isa ga babban shafi

'Yan Najeriya na guduwa zuwa Nijar don neman kudi

Sannu a hankali dai, matsin rayuwar da jama'ar Najeriya ke ciki ya fara tunkuda su zuwa wasu kasashe makwabta don neman kudi, sabanin yadda aka saba a can baya, lokacin da 'yan wasu kasashen ke balaguro zuwa Najeriya don neman kudi. Yanzu haka 'yan Najeriya da dama na mamaye kananan sana'o'i a Jamhuriyar Nijar.

Wasu 'yan Najeriya da ke neman mafaka a Nijar.
Wasu 'yan Najeriya da ke neman mafaka a Nijar. AFP/Issouf Sanogo
Talla

Wannan yanayi na da alaka da faduwar darajar takardar kudin naira warwas, yayin da takunkuman da 'yan Najeriyar suka yi biris da takunkuman da Kungiyar ECOWAS ta lafta wa Nijar sakamakom juyin mulki.

Ku latsa alamar sauti domin sauraren cikakken rahoton Ibrahim Malam Tchillo daga Damagaram.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.