Isa ga babban shafi

Karancin ruwan sama ya fara haddasa fari a jamhuriyar Nijar

Tsaikon ruwan sama da aka samu a cikin makwannin 2 zuwa 3  da suka gabata, ya haddasa fari a cikin gonakin wasu jahohin jamhuriyar Nijar, inda har ta kai a wasu wuraren yabanyar da ke gonakin ta fara bushewa. 

Yadda tsanan zafi ya karar da wani karamin tafki a yankin gabashin Faransa.
Yadda tsanan zafi ya karar da wani karamin tafki a yankin gabashin Faransa. © Jeff Pachoud, AFP
Talla

Danna alamar saurare domin jin cikakken rahoton tare da Ibrahim Malam Tchillo

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.