Matasa sun fara yiwa kansu allurar hodar ibilis a arewacin Nijar
A Jamhuriyar Nijar iyaye na kokawa kan yadda matasa suka fada harkar ta'ammali da miyagun kwayoyi gadan-gadan, a yankin Agadas, abin da suke ganin hukumomin kasar sun gaza daukar mataki a kai.
Wallafawa ranar:
Kunna - 02:59
Talla
Bayanai daga arewacin kasar na cewa, matasa da dama sun fara yiwa kansu alluran hodar ibilis ko kuma Cocaine don samun natsuwa, wani abinda ake masa kallo a matsayin sabon salo mai cike da hadari.
Shiga alamar sauti, domin sauraron cikakken rahoton da Oumarou Sani ya gabatar.
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu