Isa ga babban shafi

Nijar: Kungiyoyin dalibai sun fara wayar da kai kan illolin shaye-shaye

Ganin yadda shaye shaye ya fara kamari tsakanin dalibai musamman kuma a cikin makarantun boko, ya sa Kungiyar daliban sakandare Na jahar Damagaram suka kaddamar da wani shirin wayar da kan dalibai kan yadda za a inganta harkar ilimi da yaki da shaye shaye a cikin makarantun. 

Wani damin miyagun kwayoyi kenan da aka lalata a Cambodia ranar 26 ga watan Yunin 2020.
Wani damin miyagun kwayoyi kenan da aka lalata a Cambodia ranar 26 ga watan Yunin 2020. AP - Heng Sinith
Talla

Shiga alamar sauti domin sauraron cikakken rahoton Ibrahim Malam Tchilo.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.