Isa ga babban shafi
KADUNA /TAÁDDANCI

A Najeriya barazanar mayakan Ansaru na ci gaba da yin kamari a jihar Kaduna

A Najeriya, baya ga  matsalar ‘yan bindiga da sace mutane domin karbar kudin fansa da ke addabar yankin Birnin gwari na jihar Kaduna, yanzu haka, wata matsala ta sake kunno kai a yankin, inda ‘yan kungiyar Ansaru ke kara karfi, lamarin da ya jefa al’ummar yankunan da abin ya shafa cikin tsoro da fargaba, har suna yin kira ga gwamnati da ta dauki mataki. Daga Kaduna, ga rahoton da Aminu Sani Sado ya aiko mana. 

Taswirar Najeriya da ke nuna jihar Kaduna.
Taswirar Najeriya da ke nuna jihar Kaduna. © Wikimedia Commons
Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.