Najeriya ke da kashi 31 na wadanda maleriya ke kashewa a duniya-WHO
Hukumar lafiya ta Duniya WHO, ta ce 31% na wadanda ke mutuwa saboda zazzabin cizon sauro a duniya, suna a Najeriya ne. Wadannan dai alkaluma ne da hukumar ta fitar a jiya, daidai lokacin da ake bikin ranar yaki da wannan cuta.
Wallafawa ranar:
Kunna - 01:31
Talla
To sai dai kamar yadda za a ji a wannan rahoto da wakilinmu Muhammad Kabiru Yusuf ya aiko mana, Najeriya na daga cikin kasashen da suka amince su yi amfani da wata allurar rigakafin wannan cuta.
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu