Isa ga babban shafi

Najeriya ta bullo da manhajar kula da marasa lafiya

Gwamantin Najeriya ta kaddamar da wata sabuwar manhajar da marasa lafiya za su samu saukin ganawa da likitoci tare da rage cunkoso a cibiyoyin kiwon lafiyar kasar. 

Wata ma’aikaciyar jinya yayin duba wata mata mai juna biyu a asibitin haihuwa da ke Fatakwal (Nigeria).
Wata ma’aikaciyar jinya yayin duba wata mata mai juna biyu a asibitin haihuwa da ke Fatakwal (Nigeria). © REUTERS/Akintunde Akinleye
Talla

An dai kaddamar da sabuwar manhajar ce a daidai lokacin da ake korafin cewa Najeriya, tana rasa kwararrun ma’aikatanta a fannin kiwon lafiya. 

Wakilinmu a Bauchi Ibrahim Malam Goje da ya halarci bikin kaddamarwar a Bauchi.

Ku latsa alamar sauti domin sauraren cikakken rahotonsa.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.