Isa ga babban shafi

Har yanzu ana neman 'yan matan da 'yan bindiga suka sace a Kaduna

Rahotanni daga Najeriya na cewa har yanzu al'ummar gundumar Awon da ke Kaduna na cikin halin jiran tsammani na rashin ganin fuskokin daliban nan mata su 8 da 'yan bindiga suka yi garkuwa da su a farkon watan Afrilu.

Alamar 'Yan bindiga masu kashe mutane babu kakkautawa a Najeriya
Alamar 'Yan bindiga masu kashe mutane babu kakkautawa a Najeriya © Daily Trust
Talla

Bayanai daga kasar na cewa, masu garkuwar sun sace 'yan matan ne lokacin da suke kan hanyar su ta zuwa makaranta.

Jihar Kaduna, na daga cikin jihohin Arewa maso Yammacin Najeriya, da masu dauke da makamai suka ci gaba da addaba, inda suke hana manoma da kuma dalibai sakata a yankin.

Shiga alamar sauti domin sauraron cikakken rahoton Aminu Sani Sado.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.