Isa ga babban shafi
Kaduna - Birnin Gwari

'Yan bindiga sun sake tare hanyar Birnin Gwari

Matafiyan da ke bin hanyar Kaduna zuwa Birnin Gwari a Najeriya na cikin halin fargaba da tsoro, sakamakon yawaitar hare haren ‘'an bindiga akan babbar hanyar inda ko a ranar Alhamis 23 ga watan Disamba, sai da 'yan bindigar suka sake tare hanyar bayan kwashe mutane da dama a ranar Laraba.

Misalin 'yan bindiga da ke addabar al'umma a sassan Najeriya.
Misalin 'yan bindiga da ke addabar al'umma a sassan Najeriya. Jakarta Globe
Talla

Wakilinmu daga Kaduna Aminu Sani Sado ya aiko mana da rahoto akai.

01:31

Rahoto kan yadda 'yan bindiga suka sake tare hanyar Birnin Gwari zuwa Kaduna

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.