Isa ga babban shafi
Afghanistan

Dan Kunar Bakin Wake Ya Kashe Mutane 33 a Afghanistan

Rahotanni da dimi-dimi daga kasar Afghanistan na cewa mutane akalla 33 suka gamu da ajalinsu  sakamakon harin wani dan kunar bakin wake.Bayanai na cewa akwai kuma wasu akalla 100 da suka sami munanan raunuka.Wani jamiin Gwamnati dake yankin na cewa kusa da wani bankin lamarin ya auku a daidai lokacin da maaikata suka yi layi suna karban albashin su na wannan wata.  

harabar wani harin ta'addanci dan tsakanin nan a aAfghanistan
harabar wani harin ta'addanci dan tsakanin nan a aAfghanistan REUTERS/Omar Sobhani
Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.