Isa ga babban shafi
Amurka-Yemen

Al Qaeda ta yi kokarin hallaka jakadan Amurka a Yemen

Mayakan Kungiyar alqaeda sun yi kokarin halaka Jekadan Amurka a Yemen, bayan da aka yi nasarar warware wani kunshin Bom da ke dab da tarwatsewa da aka dasa a harabar fadar shugaban kasar Yemen Abdrabuh Mansur Hadi. Kungiyar al-qaeda ta amsa dasa bom din ne a wani sako da ta aiko a Twitter, domin kisan Jekadan Amurka a lokacin da ya kai ziyara fadar shugaban Yemen.

Mayakan Al-Qaeda
Mayakan Al-Qaeda
Talla

Tun da farko Mayakan al Qaeda sun dauki alhakin kisan mabiya Shi’a da ke dauke da makamai a Yemen. Wannan kuma na zuwa ne bayan kafa sabuwar gwamnati da zata yi kokarin magance tabarbarewar tsaro a kasar
 

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.