Isa ga babban shafi
Venezuela

Ana satar gashin Mata a Venezuela

Shugaban Kasar Venezuela, Nicolas Maduro, ya bukaci jami’an tsaron su dauki mataki kan kungiyar barayin da suka shahara wajen satar gashin kan mata a cikin kasar, yayin da Rahotanni ke cewa barayin kan aske gashin kan matan ne, domin sayar wa ga masu kitso da ke kara wa masu matan na daban.

Shugaban kasar Venezuela Nicolás Maduro
Shugaban kasar Venezuela Nicolás Maduro REUTERS/Carlos Garcia Rawlins
Talla

Hukumomin kasar sun bai wa mata shawara da su dinga daure gashin kan na su, domin kaucewa gamuwa da barayin.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.