Isa ga babban shafi
Syria

Syria ta yi naam da farmakin Amurka kan kungiyar ISIS

Gwamnatin Syria wace ke bayyana goyon bayanta ga farmakin da kasashen duniya karkashin jagorancin Amurka suka kai wa mayakan jihadi da ke cikin Syria.A dai bangaren kuwa kungiyar Hizbullahi da ke marawa Bashar Assad baya ta yi kakkausar suka ga wadannan hare-hare.

Shugaban Syria, Bashar al-Assad
Shugaban Syria, Bashar al-Assad REUTERS/SANA/Handout via Reuters
Talla

Shugaban hizbullah sayyid Hasan Nasrallah wanda ke gabatar da jawabi ga magoya bayansa a birnin Beirut, ya ce yana da shakku idan har Amurka da kawayenta sun kai harin ne da niyyar wargaza kungiyar ISIS ko kuma da wata manufar ta daban.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.