Japan
Masu shekaru 100 sun karu a Japan
Kasar Japan tace a bana yawan tsofaffin da suka zarta shekaru 100 a duniya ya karu a kasar. Ma’aikatar lafiya a kasar tace wannan shekarar kawai an sami mutanen da suka cika shekaru 100, su fiye da 4,420, inda a farkon watan Satumba aka samu fiye da mutane 58,800 da suka kai wannan matakin.
Wallafawa ranar:
Talla
Ma’aikakatar lafiya tace fiye da kashi 87 cikin 100 na tsafaffin da suka kai wannan matakin Mata ne.
Cikin wadannan akwai wata gyatuma mai suna Misao Okawa, da ke da shekaru 116 a duniya.
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu