Isa ga babban shafi
Gaza

Cuba ta aika da tallafi ga mutanen Gaza

Hukumomin kasar Cuba sun aike da kayan agajin da suka hada da magunguna da kayan aikin asibiti, don tallafawa mutanen da yaki ya daidaita a yankin Gaza. Wani shafin Internet mallakin kasar ta Cuba ya bayyana cewa, jami’an gwamnatin kasar ne suka mika kayan agajin ga wakilan Falasdinawa a birnin Alkahira na kasar Masar.

Kayan jin kai da aka shigar zuwa Gaza.
Kayan jin kai da aka shigar zuwa Gaza.
Talla

A ranar 26 ga watan Agusta kasar Isra’ila da kungiyar Falasdinawa ta Hamas, suka amince da kawo karshen yakin da aka shafe makwanni bakwai ana gwabazawa, inda aka samu hasarar rayukan Falasdinawa fiye da mutane 2,100 a zirin Gaza, akasarinsu fareren hula.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.