Isa ga babban shafi
Yemen

Dan al-Qaeda ya kashe boka a Yemen

Wani mutun da ake zargi dan kungiyar al-Qaeda ne ya kashe wani boka dan kasar Yamen, a lardin Hadramawt, bayan ya zarge shi da aikata tsafi, da aka haramta a addinin musulunci. Wani jami’in gwamnatin kasar ya ce an bindige Hussein al-Jaafari, lokacin da ya baro gidan shi, kuma nan take ya mutu.Kungiyar al-Qaeda reshen kasashen larabawa tana da karfi a Yamen, sakamakon rugujewar gwamnatin tsakiya a kasar, tun bayan juyin yuya halin daya kifar da gwamnatin Ali Abdullah Saleh a shekarar 2011. 

Wasu mayakan kungiyar al-Qaeda
Wasu mayakan kungiyar al-Qaeda
Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.