Isa ga babban shafi
Korea ta Arewa-Korea ta Kudu-Amurka

Koriya ta Arewa ta yi gwajin makamai masu linzami

Yau Lahadi rundunar Sojan kasar Koriya ta kudu tace Koriya ta rewa ta yi gwajin wasu makamai masu linzami, da ke cin gajeren zango har guda 16.Koriya ta kudu tace an yi gwaji ne a kan teku. Wannan shine na baya bayan nan, a jerin gwaje gwaje makamai da hukumomin Pyangyon ke yi, don nuna adawa da atiyen soja na hadin gwiwa, da Koriya ta kudu ke yi tare da Amurka.A farkon wannan watan, hukumar tsaron Koriya ta arewa ta yi barazanar yin gwajin makamin Nukiliya, sakamakon abin da ta bayana da cewa kiyayya da Amurka ke nuna wa kasar. 

Shugaban kasar Koriya ta Arewa, Kim Jong Un
Shugaban kasar Koriya ta Arewa, Kim Jong Un 照片来源:路透社REUTERS/KCNA
Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.