Isa ga babban shafi
China/Sin

A gurfanar da tsohon dan siyasar China Xilai a gaban kotu

Hukumomi a China sun gurfanar da tsohon babban dan siyasar kasar, Bo Xilai, a gaban kotu, inda ake tuhumar sa karbar cin hanci da rashawa da kuma anfani da ofishin sat a hanyar da bata kamata ba.

Sabon shugaban kasar China, Xi Jinping
Sabon shugaban kasar China, Xi Jinping
Talla

An dai kori Bo Xilai daga Jam’iyar sa ta kwaminis ne a wani bincike na kisan da aka yi wa wani Dan kasuwa dan Britaniya, abinda ya kai ga samun matar sa da laifi.

Rabon da aga Xilai a baina jama’a tun kusan shekara daya kamin a tsare shi akan zargin kashe dan kasar ta Birtaniya.

 

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.