Isa ga babban shafi
Syria-MDD-Iran

Brahimi ya nemi hadin kan Iran don magance rikicin Syria

Jekadan Majalisar Dinkin Duniya na musamman don sasanta rikicin kasar Syria, Ladkhar Brahimi, ya roki kasa Iran sasanta bangarorin Syria domin tsagaita wuta a lokacin da za’a gudanar da bukukuwan Babbar Sallah. Wannan kiran na zuwa ne a dai dai lokacin da Turkiya ke cewa, ‘Yan gudun hijirar Syria da suka shiga kasar sun zarce 100,000.

Brahimi tare da Salehi
Brahimi tare da Salehi Mehr
Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.