Iraqi
Iraqi zata rabu gida biyu, inji ‘Yan Sunni
Shugaban Bangaren mabiya Sunnah a Gwamnatin Iraqi, Iyad Allawi, yace kasar ta kama hanyar abkawa yakin basasa, inda yace rashin daukar mataki na iya jefa kasar cikin mawuyacin hali. Allawi ya zargi Fira Minista, Nuri al Maliki, da neman kafa wata daular mulkin kama karya, inda zai kori daukacin mabiya Sunnah daga Gwamnati.
Wallafawa ranar:
Talla
Tun da farko, Fira Minisan kasar ya bada sammacin kama mataimakin shugaban kasa, Tariq al Hashemi, wanda ya zarga da taimakawa ayyukan ta’addanci.
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu