Isa ga babban shafi
Japan

Primme Ministan Japan ya ziyarci Fukushima

Sabon PM kasar Japan Yoshihiko Noda ya ziyarci tashar nukiliyan kasar da ke Fukushima, wadda ta gurgunce sakamakon girgizar kasa, da igiyar ruwa na Tsunami watanni shida da suka gabata.Cikin makon jiya PM Noda, ya karbi madafun iko, kuma yayin ziyarar ya gana da ma’aikata tare da alkawarin aikin sake gina tashar, sannan ya yi godiya kan gudumawar da ma’aikata ke bayarwa a cibiyar.PM kasar ta Japan Noda, ya sha alwashin gaggawata gyara bisa barnar da girgizar kasa da igiyar ruwan Tsunami suka haifar. 

Prime Ministan Japan Yoshihiko Noda
Prime Ministan Japan Yoshihiko Noda REUTERS/Toru Hanai
Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.