Isa ga babban shafi
Asiya

Wata yarinya ta mutu sanadiyar kamuwa da cutar murar tsuntsaye a Cambodia

Wata yarainya yar shekaru biyar ta rasa ranta sakamakon kamuwa da cutar murar tsintsaye a kasar Cambodia.Wanan lamari ya kassance na farko tun shekarar da ta gabata.Hukumar kiwon lafiya ta Majalasar Dumkin Duniya, ta ce ranar 30 ga watan jiya na Janairu yarainya ta kamu da rashin lafiya, sanan ta cika ranar hudu ga wannan wata.Yarainya ra bar duniya sa’oi 12 bayan kaita asibitin duk da yunkurin da likitoci sukayi. 

Tambarin Hukumar kiwon lahiya ta majalasar dumkin duniya
Tambarin Hukumar kiwon lahiya ta majalasar dumkin duniya Wikipedia
Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.