Isa ga babban shafi
Al'adun Gargajiya

Miyar al'ada ta Idikang Ikon a yankin Calabar Najeriya

Wallafawa ranar:

Shirin al'adunmu na gado na wannan Makon ya kai ziyara ne a yankin Niger Delta inda muka yi bincike kan wata Miyar al'ada da ake kira Idikang Ikang a Efik, wadda al'ummar Efik suka bayyana cewar dadin Miyar kan hana Bako komawa Garinsu na haihuwa.Dangane da wannan Faruk Muhammad Yabo, tare da taimakon wakilinmu na Calaba Musa Kutama ya hada wannan shirin.

Miya
Miya
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.