Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Bakonmu A yau; Husaini Mongunu

Wallafawa ranar:

A wani rahoton da ta fitar a yau litinin, kungiyar kare hakkin bil’adama ta Amnesty International ta ce a cikin watanni uku da suka gabata, an kashe mutane fiye da 1,500 a tashe-tashen hankulan da ake fama da su a yankin arewa maso gabashin Najeriya. Kungiyar ta zargi jami’an tsaro da kuma ‘yan kungiyar ta Boko Haram da aikata laifufukan yaki da kuma na cin zarafin bil’adama.Kan haka ne Abdulkarim Ibrahim Shikal ya tattauna da Malam Husaini Mongonu masani harkokin tsaro, kuma mai bin diddigin wannan rikici, ga kuma yadda zantawarsu ta kasance. 

Familles de Gwoza, dans l'Etat de Brono, déplacées par la guerre contre Boko Haram, en février 2014.
Familles de Gwoza, dans l'Etat de Brono, déplacées par la guerre contre Boko Haram, en février 2014. REUTERS/stringer
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.