Isa ga babban shafi
Najeriya

An kai harin bom a Kano

Hukumomin tsaro na ci gaba da gudanar da bincike a game da wani hari bam da aka kai a birnin Kano a Tarayyar Najeriya da yammacin Alhamis. Kawo yanzu an tabbatar da mutuwar akalla mutum daya yayin da wasu akalla 8 suka samu raunuka a wannan lamari da ya faru a cikin wata tashar mota da ke unguwar Sabon Gari. Wakilin RFI Hausa na Kano Abubakar Issa Dandago ya aiko da rahoto.

Wani harin kunar bakin wake da aka taba kai wa a garin Kano a Najeriya
Wani harin kunar bakin wake da aka taba kai wa a garin Kano a Najeriya REUTERS/Stringer
Talla

01:33

An kai harin bom a Kano

Abubakar Issa Dandago

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.