Isa ga babban shafi
Mali

Shugaban Mali ya amince da baiwa yankuna karin 'yanci

Shugaban Kasar Mali, Ibrahim Boubacar Keita, ya bukaci Yan Majalisun dokokin kasar da su duba hanyar baiwa yankunan kasar karin damar cin gashin kansu, amma ya ki amincewa da bukatar ballewar wani yankin.Shugaban yace ‘yan Tawayen Abzinawa na da korafe korafen da ya dace a saurare su, sai dai ya kara da cewar, ba za’a amince da bukatar basu kasa ta kansu ba.Keita yace gwamnatin sa za ta yi iya bakin kokarin ta wajen share hawayen kowanne bangare. 

Shugaban kasar Mali Ibrahim Boubacar Keïta
Shugaban kasar Mali Ibrahim Boubacar Keïta REUTERS/Joe Penney
Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.