Isa ga babban shafi
Mali

Shugana rikon kasar mali zai koma gida

Yau ake sa ran shugaban rikon kwaryar kasar Mali, Dioncounda Traore, zai koma gida daga Faransa, inda ya kwashe makwanni da dama yana jinya, sakamakon harin da masu zanga zanga suka kai masa, ranar 21 ga watan Mayu, inda suka mishi munanan raunuka.Ana sa ran kafa gwamnatin hadin kai a kasar, kamar yadda kungiyar kasahsen Afrika ta Yamma ta bukata, don magance rikicin siyasar kasar. 

Shugaban rikon kasar Mali Dioncounda Traore
Shugaban rikon kasar Mali Dioncounda Traore AFP PHOTO / SEYLLOU
Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.