Isa ga babban shafi
Mali

Amirka Ta Soki Tarwatsa Wuraren Ibada a Kasar Mali

Kasar Amirka tayi tir da yadda wasu a kasar Mali sukayi ta tarwatsa wuraren da aka kebe na tarihi a kasar, musamman Masallacin Tinbuktu mai dimbin tarihi da wasu wuraren ibada.Mai Magana da yawun Kasar Victoria Nuland na cewa masu wannan aika-aika su daina nan take.Tun karshen makon daya gabata kungiyar Ansarudeen suka daura dammarar tarwatsa wuraren ibadan dake fadin kasar. 

Masallaci mai tarihi dake Timbuktu na kasar Mali
Masallaci mai tarihi dake Timbuktu na kasar Mali RFI
Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.