Isa ga babban shafi
Somaliya

Kungiyar Al Shabab ta dauki alhakin kai harin Mogadishu

‘Yan kungiyar Al shabab a kasar Somaliya sun bayyana daukar alhakin kai harin ta’addancin da ya yi sanadiyar mutuwar mutane 18 a yau alhamis a filin jirgin saman Mogadishu, Babban Birnin Kasar ta Somaliya, kamar yadda suka sanar a kan yanar gizo.A cikin wata yar takaitaciyar sanarwa da kungiyar ta Alshabab ta yada, ta bayyana cewa dakarun alshabab da aka baiwa horo na musaman ne, suka kai hari akan dakarun kirstoci yan kasar Uganda 

Kungiyar al Shabaab
Kungiyar al Shabaab ©Reuters/Feisal Omar
Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.