Iraq
Iraqi na bukatar gwamnatin hadaka
Sakataren Majalisar Dinkin Duniya Ban Ki-moon yace sai idan an kafa gwamnatin Hadaka ne kasar Iraqi zata iya magance rikice rikicen da suka addabe ta na banbancin akida da kabilanci. Ban ya fadi haka ne a lokacin da ya ke ganawa da Firaministan Iraqi Nuril Maliki a birnin Bagadaza.
Wallafawa ranar:
Talla
Ban yace sai idan an kafa gwamnatin da zata kunshi kowane bangare sannan za’a iya samun zaman lafiya a Iraqi.
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu