Isa ga babban shafi
Russia

Rasha mahali da wutar daji barazana ga ruyukan jama'a

A kasar Rasha gobara na cigaba da mamaye gandun dajin ,da yanzu haka ta yi sanadiyar mutuwar mutane 34.A yanzu hukumar da ke kulla da yanayi ta sanar da cewa zunzurutun zahin da ya yi sanadiyar gobarar zai ci gaba da wakana har wata guda nan gaba.Shugaban kasar Vladimir Poutine ya kira taron mambobin gwamnati a garin Moscou domin tautauna maganar dokar mataki kan lamarin.Gobarar ta lakume eka sama da dubu 128.Mutane dubu 7 na cikin halin yadiyasu a halin da ake ciki.Gidan talbajin na Rossia na cigaba da watsa shirye- shirye na neman agaji.A yankin gabascin kasar eka sama da dubu 100 ne su ka kassance toka.  

Wani sojin kasar Rasha na gwagwormaya da wutar daji
Wani sojin kasar Rasha na gwagwormaya da wutar daji Photo : Artyom Korotayev /Reuters
Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.