Isa ga babban shafi
Kasuwanci

Jirgin Kasa zai zo Nijar

Wallafawa ranar:

Shirin Kasuwa a Kai maki Dole ya mayar da hankali ne akan bikin kaddamar da ci gaba da aikin titin jirgin kasa daga Yamai zuwa Cotonou a Jamhuriyyar Benin. Shirin ya diba yadda tattalin arzikin Nijar zai bunkasa.

bikin kaddamar da aikin gina titin Jirgin kasa zuwa Niamey daga Cotonou
bikin kaddamar da aikin gina titin Jirgin kasa zuwa Niamey daga Cotonou AFP/BOUREIMA HAMA
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.