Qatar 2022
Baki na da damar shan barasa a Qatar 2022
Shugaban Kwamitin shirya wasannin gasar cin kofin duniya a kasar Qatar da za a gudanar a 2022, ya shaidawa wani taron manema labarai a New York na Amurka cewa Baki da za su halarci gasar na da damar shan Barasa a kasar. Saboda matsanancin zafi a Qatar Turawa na barazanar kauracewa wasannin musamman saboda haramcin shan barasa a kasashen laraba.
Wallafawa ranar:
Talla
Amma Hassan al Tahwathi ya ce akwai barasa a Qatar amma akwai takaita yadda za a kwankwadi barasar ba kamar yadda ake sha ba a wasu kasashe.
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu