Isa ga babban shafi
Boxing

Klitschko yana harin lashe kambun WBC

Zakaran Damben duniya a ajin masu nauyi Wladimir Klitschko yace yana fatar zama dan dambe na farko a tarihi da ya lashe manyan kambunan gasar damben na duniya guda hudu. A karshen makon da ya gabata ne Wladimir Klitschko ya lashe kambun IBF bayan ya doke Kubrat Puley a birnin Hamburg.

Wladimir Klitschko Zakaran Damben Boxing na duniya
Wladimir Klitschko Zakaran Damben Boxing na duniya REUTERS/Ina Fassbender
Talla

Dan damben Canada ne Bermane Stiverne ke rike da kambun IBF da WBA da WBO da kuma WBC, kuma Stiverne zai kare kambunsa na WBC ne a ranar 17 ga watan Janairu a Las Vegas a karawarsa da Wilder na Amurka.

Kuma Klichko zai hadu da duk wanda ya samu nasara a damben domin lashe kambun damben WBC.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.