Isa ga babban shafi
FIFA

Howard Webb ya yi ritaya

Fitattacen alkalin wasan Ingila Howard Webb ya bayyana yin ritaya bayan kwashe shekaru 25 yana aikinsa na alkalanci a kwallon kafa. Webb mai shekaru 43, yana cikin manyan Alkalan wasa na hukumar FIFA wanda ya yi alkalanci wasan karshe a gasar cin kofin duniya da aka gudanar a kasar Afrika ta kudu inda Spain ta doke Holland.

Dan Ingila  Howard Webb  Alkalin wasa na hukumar FIFA
Dan Ingila Howard Webb Alkalin wasa na hukumar FIFA Reuters
Talla

Webb ya yi alkalanci wasannin a gasar zakarun Turai da dama. Kuma ya yi ritaya ne domin rke wani mukami a hukumar Premier league ta Ingila.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.