Isa ga babban shafi
Kwallon kafa

Brazil da Netherlands zasu fafata a wasan neman matsayi na 3 a gasar cin kofin duniya

Yau Asabar ake sa rai kasashen Brazil da Netherlands, zasu fafata a gasar cin kofin duniya da ake yi a kasar ta Brazil, don fidda wacce zata zama ta 3, a gasar da za ta kawo karshe gobe Lahadi. Za a yi wasan ne a filin wasa na Mane Garincha dake birnin Brasilia, da karfe 9 na dare agogon Nigeria da Niger.Gobe Lahadi kuma ake sa rai Jamus zata fafata da Argentina a birnin Rio de Janeiro, don neman daukar kofin gasar ta wannan shekar. 

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.