Isa ga babban shafi
Brazil 2014

An zubar da Tevez a tawagar Argentina a Brazil

Mai horar da ‘Yan wasa Argentina ya zubarda Carlos Tevez daga cikin tawagar ‘Yan wasan kasar da zasu wakilci Argentina a gasar cin kofin duniya a Brazil, Duk da dan wasan ya taimakawa Juventus lashe kofin Seria A a bana.

Messi da Tevez sanye da rigar Argentina
Messi da Tevez sanye da rigar Argentina REUTERS/Enrique Marcarian
Talla

Lionel Messi ne na Barcelona zai jagoranci tawagar Argentina da ta kunshi Angel Di Maria na Real Madrid da Gonzalo Higuaín na Napoli da Sergio Agüero na Manchester City/ENG da Ezequiel Lavezzi na PSG da Franco Di Santo na Werder Bremen dukkaninsu maciya raga.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.