Premier League
Arsenal ta samu sa’ida, Sunderland ta rike City
Kungiyar Arsenal ta samu sa’ida bayan da Crystal Palace ta doke Everton ci 3 da 2 a fafutikar da kungiyoyin biyu ke yi na neman shiga gazar zakarun Turai a kaka mai zuwa. Arsenal yanzu tana matsayi na hudu a teburin Premier bayan ta doke West Ham.
Wallafawa ranar:
Talla
Sunderland kuma ta rike Manchester City ne ci 2 da 2, wanda sakamakon kwanten wasan ya yi wa Liverpool dadi da ke jagorancin teburin Premiership.
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu