Isa ga babban shafi
Premier League

FA ta caji Mourinho da nuna rashin da’a

Hukumar kwallon Ingila ta caji kocin Chelsea Jose Mourinho da nuna rashin da’a bayan da alkalin wasa ya canza masa sheka zuwa matsayin dan kallo a lokacin karawar da ya sha kashi a hannun Aston Villa ci 1-0 saboda an ba Rameres Jan kati.

Kocin Chelsea Jose Mourinho
Kocin Chelsea Jose Mourinho REUTERS/Eddie Keogh
Talla

Hukumar FA ta ba Mourinho daga nan zuwa Litinin ya mayar da martani.

Amma bayan kammala wasan a ranar Assabar Mourinho yace akwai mutane da yawa da suka keta layi da suka hada da mataimakansa guda biyu.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.