Isa ga babban shafi
Damben Boxing

Klitschko zai kara da Povetkin domin kare kambunsa

Akwai damben ajin masu nauyi da za’a fafata tsakanin zakaran Damben na duniya Wladimir Klitschko na Ukraine da kuma Alexander Povetkin na Rasha a ranar 5 ga watan Oktoba. Wannan ne karon farko da Klitschko zai nemi kare kambunsa a karawar shi da dan Damben na Rasha.

Vitali Klitschko Dan uwan Wladimir Klitschko Zakaran Damben Boxing ajin masu nauyi
Vitali Klitschko Dan uwan Wladimir Klitschko Zakaran Damben Boxing ajin masu nauyi REUTERS
Talla

A shekarar 2011, Wladimir Klitschko ya doke David Haye wanda yaba dan Damben na Ukraine zama zakara.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.