Zakarun Afrika: Al Ahly da Esperence sun yi kunnen doki
Kungiyar Al Ahly ta Masar ta yi kunnen doki ci 1-1 tsakaninta da kungiyar Esperence ta Tunisia a gasar cin kofin Zakarun Afrika, wasan karshe karawar farko da aka buga a birnin Alexandria. Nan da makwanni biyu ne dai kungiyoyin biyu zasu sake karawa da juna a Tunisia. a lokacin ne kuma za’a fitar da gwani.
Wallafawa ranar:
A confederation Cup kuma kungiyar AC Leopards ta Jamhuriyyar Congo ta doke Al Merreikh ta Sudan ci 2-1. Yayin da kuma Al Hilal ta Sudan ta lallasa Djoliba ta Mali ci 2-0. A wasan kusa da karshe
A ranar 10 ga wata ne kungiyoyin biyu zasu sake karawa da juna.
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu