Isa ga babban shafi
CAF

Ahly ta doke Sunshine a gasar zakarun Afrika

Kungiyar Al Ahly ta Masar ta tsallake zuwa buga wasan karshe a gasar Zakarun Afrika bayan doke Sunshine Stars ta Najeriya ci 2-1 a birnin Al kahira. Yanzu haka kuma Al Ahly za ta kara ne da Eseperence ta Tunisia a wasan karshe da za’a buga a watan Nuwamba.

Abdullah Sa'id na kungiyar Al Ahly tare da Isaac Hale na kungiyar Sunshine a lokacin da suke fafatawa a gasar zakarun Afrika.
Abdullah Sa'id na kungiyar Al Ahly tare da Isaac Hale na kungiyar Sunshine a lokacin da suke fafatawa a gasar zakarun Afrika. REUTERS/Mohamed Abd El Ghany
Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.