Isa ga babban shafi
Namibia

Namibia ta samu shiga gasar cin kofin Afrika

Hukumar CAF ta halattta wa kasar Burkina Faso shiga gasar cin kofin Afrika bayan haramtawa kasar Namibia bisa wasu hujjoji da aka gabatarwa hukumar akan dan wasan kasar dan asalin kasar Kamaru wanda aka yi zargin bai kamata ya buga wasan ba.

Tutar kasar Namibia
Tutar kasar Namibia
Talla

Hukumar CAF dai ta yi watsi da koken kasar Nambia har sau biyu duk da kasar ta dauki kara zuwa kotun wasanni a kasar Switzerland.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.