Isa ga babban shafi
FIFA

FIFA ta kaddamar da matakan yaki da cin hanci

Hukumar FIFA ta kaddamar da wasu matakai domin yaki da cin hanci da cogen wasa. Yanzu haka dai kwallon kafa na fuskantar kalubalen cin hanci da coge da matsalar sayar da wasa, lamarin da ya shafi matakin kwallon kafar a kasashen duniya baki daya.

Shugaban FIFA Sepp Blatter a lokacin da yake ganawa da manema labarai a Tokyo  December 17, 2011
Shugaban FIFA Sepp Blatter a lokacin da yake ganawa da manema labarai a Tokyo December 17, 2011 Reuters/Kim Kyung-Hoon
Talla

A wani bayanin da hukumar FIFA ta fitar tace wannan matsalar kalaubale ne ga hukumar dake bata mata suna.

Hukumar tace zata hada hannu da ‘yan sandan kasa da kasa da kuma ‘yan sanda a kasashe domin taimakawa ga yaki da wannan matsalar.
 

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.