Isa ga babban shafi
Wasanni

Barcelona na ci gaba da kokarin kare kanta kan zargin bada cin hanci

Wallafawa ranar:

Shirin a wannan makon ya yi duba ne akan batun zargin da ake yiwa shugaban kungiyar kwallon kafar Barcelona da ma ita kanta kungiyar da bada cin hanci ga alkalan wasa. 

Filin wasan kungiyar Barcelona na Nou Camp da ke kasar Spain.
Filin wasan kungiyar Barcelona na Nou Camp da ke kasar Spain. JackF - stock.adobe.com - Iakov Filimonov
Talla

Danna alamar saurare don jin cikakken shirin tare da Khamis Saleh.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.