Isa ga babban shafi
Wasanni

CAF ta fitar da jawadalin rukuni na gasar cin kofin kasashen Afirka

Wallafawa ranar:

Shirin Duniyar Wasanni na wannan makon tare da Khamis Saleh ya tattauna da masu ruwa da tsaki kan wasanni, dangane da jadawalin matakin rukuni, da hukumar CAF ta fitar na gasar cin kofin kasashen Afirka a shekarar 2024 da ke tafe.

Shugaban hukumar kwallon kafa ta Afirka CAF Patrice Motsepe, daga tsakiya, tare da shugaban hukumar kwallon kafar kasar Ivory Coast (dama) da kuma babban sakataren hukummar CAF Véron Mosengo-Omba (hagu).
Shugaban hukumar kwallon kafa ta Afirka CAF Patrice Motsepe, daga tsakiya, tare da shugaban hukumar kwallon kafar kasar Ivory Coast (dama) da kuma babban sakataren hukummar CAF Véron Mosengo-Omba (hagu). © RFI/Ndiassé SAMBE
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.