Isa ga babban shafi
Mu Zagaya Duniya

Matakin Najeriya na bude iyakokin da ta rufe tsakaninta da Jamhutiyar Nijar

Wallafawa ranar:

Daga cikin labarun da shirin ya kunsa a wannan makon, akwai matakin da Najeriya ta dauka na bude iyakokin da ta rufe tsakaninta da Jamhutiyar Nijar, tare da janye baki dayan takunkuman da ta kakaba mata.Gwamnatin Birtaniya ta ce a shirye take ta baiwa ‘yan dubban ‘yan Rwanda da ke neman mafaka fam dubu uku kowannensu, to amma fa a bisa sharadin za su amince a mayar da su gida daga kasar ta Birtaniya

Wani matashi dauke da turat jamhuriyar Nijar
Wani matashi dauke da turat jamhuriyar Nijar AFP - -
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.