Isa ga babban shafi
Mu Zagaya Duniya

Jana'izar ma'aikacin RFI Hausa, Mahammane Salissou Hamissou a garin Tsibirin Gobir

Wallafawa ranar:

A jiya Juma'a 17 ga watan Fabrairun 2024 ne aka gudanar da jana'izar ma'aikacin RFI Hausa, Mahammane Salissou Hamissou a garin Tsibirin Gobir, Mahammane Salissou Hamissou wanda Allah Ya yi wa rasuwa a ranar Larabar da ta gabata sakamakon hatsarin mota da ya rutsa da shi a jihar Katsina da ke arewacin Najeriya.

Marigayi Salissou Hamissou, mai gabatar da shirin Dandalin Nishadi.
Marigayi Salissou Hamissou, mai gabatar da shirin Dandalin Nishadi. AEP photography
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.